Rabuwar kai ba namu bane a APCn Kaduna, akwai jan aiki a gaban mu – Shehu Sani
Sanata Sani ya bayyana haka ne a hira da yayi da gidan talabijin na Channels.
Sanata Sani ya bayyana haka ne a hira da yayi da gidan talabijin na Channels.
A yanzu haka adadin yawan yaran da basu da takardun haihuwa sun kai kashi 70 bisa 100.
Kudin fom din takara gwamna dai naira miliyan 22.5, kamar yadda jam'iyyar APC ta sanar.
Mambobin kungiyoyin sun ya tattaki na musamman zuwa fadar gwamnati domin mika wa gwamna El-Rufai fom din.
Shehu Sani ya sayi fom din takarar sanata na Kaduna ta tsakiya
Jekada ya bayyana wasu dalilai da ya sa jam’iyyar ta dauki matsayin yin amfani da (Indirect) wato zaben da wakilai.
Ba mu amince da zaben fidda dan takara na ba 'wakilai ba - Shehu Sani
El-Rufai ya nada Lawal Bello babban mai shari'a na jihar Kaduna
Hajiya Habiba Mohammed 'yar karamar hukumar Lere, jihar Kaduna ta rasu a Makka.
Kakakin gwamna Nasir El-Rufai ne ya bayyana haka a wata takarda da ya saka wa hannu ranar Talata.