GARGADI: SSS sun gargadi ’yan Najeriya su daina mu’amala da Lawal Daura
Hukumar SSS din ta ce ba za ta lamunci a rika yi mata sojan-gona ko shisshigi a cikin aikin ta ...
Hukumar SSS din ta ce ba za ta lamunci a rika yi mata sojan-gona ko shisshigi a cikin aikin ta ...
Don haka wasu na cewa sake hawan sa ganganci ne, wasu kuma na cewa ya tafi Daura ya huta kawai.
Bayan wannan tasha da shugaba Buhari zai kaddamar, zai dan yi 'yar gajeruwar hutu a garin Daura.
Kamfanin Raba Harken Lantarki na Najeriya, TCN ne ya bayyana haka ta bakin jami’in su Wale Adeyemi.
Lawal ya bayyana haka ne da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a garin Daura.
Kyari ya umarci Seiyafa da ya dawo da darektocin da ya dakatar a wasu jihohin kasar nan maza-maza.
Tun bayan na fito daga masallaci sai naga cincirundon masoya na da mutane suna ta miko mini gaisuwa.
Shehu Sani ya tattauna da Buhari ne a garin Daura.
Muna rokon ka da ka ci gaba da wannan zumunci da ka kulla da mu.
Buhari ya sauka a filin jirgin sama na Abuja da misalin karfe 6: 38 na yammacin Asabar.