Ahmad Babba-Kaita na Jam’iyyar APC ya lashe zaben Sanata a Katsina
Ahmad Babba-Kaita na Jam'iyyar APC ya lashe zaben Sanata, a Katsina
Ahmad Babba-Kaita na Jam'iyyar APC ya lashe zaben Sanata, a Katsina
Ya sha alwashin cewa zai kare muradin APC ko da abin zai kai shi ga sadaukar da ran sa.
Jim kadan bayan sun bayyana ne fa Osinbajo ya fatattake shi.
Jami’an gwamnati da dama da suka je wurin sun ce za a kai musu daukin gaggawa.
An dawo wa Saraki da jami'an tsaron sa biyar ne kacal.
Daura da sauran garuruwan da ke kewaye da garin duk babu wutar lantarki.
Wasu jihohin, an ba hammata iska ne, wasu kuma kone-kone akayi, sannan har kisa anyi a zaben APC din.
Yau Asabar kenan Shugaba Buhari za su yi zaben shugabannin jam’iyyar APC na mazabar su ta Mazabar Kofar Baru 3 ...
Hakan zai tabbata ne kawai muddin aka kasa gudanar da cikakken taron gangamin jam’iyya.
Ko da yake bai ce komai ba akai, ana sa ran zai amince ya tsaya takarar a 2019.