Najeriya na cikin ƙasashen da suka fi kowa yawan yaran da ake tilasta wa ɗaukar bindiga domin zama mayaƙa – UN
“Saboda dalilai na al’umma, wasu yara matan ba sa iya komawa kamar da saboda ana ganin sun tashi daga aiki,” ...
“Saboda dalilai na al’umma, wasu yara matan ba sa iya komawa kamar da saboda ana ganin sun tashi daga aiki,” ...
Rundunar sojojin ta tabbatar wa jama’ar Najeriya ƙudirin ta na kawo karshen ayyukan ’yan bindiga da tabbatar da zaman lafiya.
“Muna kuma kira ga manema labarai da su rika tabbatar da sahihancin labarai kafin su buga saboda tsaro da gudun ...
Al’ummomin Kudancin Taraba, inda wadannan garuruwa biyu suke, na da tarihin fama dahare-hare daga ƴan ta’adda akaiakai a jihar.
‘Yan ta’addan sun kai hari a wasu dakunan kwanan dalibai mata guda uku a Sabon Gida, da ke wajen garin ...
Maduka, wanda dattijo ne mai shekaru 70, ɗan asalin garin Akpukpa ne a cikin Ƙaramar Hukumar Isuikwuato.
Malan Audu ya bai wa faston bindigarsa ba tare da ya sanar ko ya nemi izinin rundunar ‘yan sandan Abuja ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta kama Michael Ogundele mai shekara 30 da ake zargin bindige saurayin budurwarsa Tobi Olabisi.
Maharan sun yi garkuwa da Samuel Oladotun da Fashola Tobiloba a cikin makon jiya a lokacin da suke dawowa daga ...
Wani mazaunin kauyen da baya so a faɗi sunnan sa ya ce maharan sun shigo kauyen su da yammacin Litinin ...