Jiragen sojojin saman Najeriya sun yi wa maboyar hatsabibin ɗan bindiga luguden bamabamai a Kaduna
Kwamishinan tsaron jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta samu labarin haka daga rahoton da rundunar tsaron suka muka ...
Kwamishinan tsaron jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta samu labarin haka daga rahoton da rundunar tsaron suka muka ...
A Kwara, wani matashi ne ya kashe Kanin sa a lokacin gwajin lakanin bindiga da suka karbo wurin wani boka.
Nan ko take kanen na sa ya yanke jiki ya faɗi gawa ko shureshire bai yi ba. Daga ganin haka ...
Audi ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa (NAN) ya yi da shi a ...
Boko Haram sun kashe mutum hudu inda a ciki akwai babban limamin Gima dake kauyen Ngulde karamar hukumar Askira-Uba ranar ...
Matawalle ya ce ya koma APC ne domin hakan da ya yi ne kaɗai zai kawo ƙarshen kashe-kashe da ɓarnar ...
Jami'an tsaron sun kwato babur na shugaban kungiyar 'yan bulala Abdul Sajo da aka kashe a karamar hukumar Kirikasamma ranar ...
Gwamnan Badaru yace duk wadanda aka kama da laifin garkuwa da mutane a rugagen Fulani suke ajiye mutanen domin neman ...
Da farko, Dubawa ta tuntubi jami’in hulda da jama’a na yankin jihohin Neja da Kogi a ofishin Kwastam na Najeriya
Sun kashe mutum ɗaya, wanda aka yi wa jana'iza a yau Litinin. Wasu uku da aka ji wa rauni kuma ...