Mahara sun kashe mutum daya sun raunata ‘yan kasuwa 7 a jihar Filato
Babayo ya yi kira ga mutane da su kwantar da hankalin su tare da guje wa kai harin ramakon gaiyya.
Babayo ya yi kira ga mutane da su kwantar da hankalin su tare da guje wa kai harin ramakon gaiyya.
Maharan sun afka wa wadannan jami'an tsaro da karfe 11 na dare a unguwan Angwan Tsarki dake kauyen Mangor.
A cewar Onanuga, Tinubu ya miƙa “ta’aziyya mafi zurfi” ga iyalan wadanda abin ya shafa, Babban Hafsan Rundunar Sojin Sama
Ya ce ingantattun bayanai na da muhimmanci wajen samar da ingantaccen tsari da kuma kare masu gudanar da ayyukansu bisa ...
Ya ce NANS za ta ci gaba da ƙarfafa wa ɗalibai guiwa kan su rungumi ɗabi’a mai kyau, ladabi da ...
Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, wanda yana daga cikin mutanen da aka karrama a bikin, shi ma ya ce mutanen
“Ko kai ɗan siyasa ne, basarake, fasto ko bokaye, ina bukatar kowa ya kasance cikin wannan tafiya,” ya faɗa.
An bayyana buƙatun ne a wata wasiƙa da majalisar ta aika wa shugaba Bola Tinubu a ranar 21 ga Satumba, ...
Duk da haka, iyalai na sa ran yanayin zai fara inganta a hankali duk da cewa ƙididdigar ra’ayin mutane game ...
A cewar rantsuwar, Maryam ta soke ikon wakilcin a watan Mayu, sannan ta kawo karshen yarjejeniyar haɗin gwuiwar.