Danƙara-Danƙaran Ƙalubale 5 da Adeleke ya murkushe su ya kai ga Kujerar gwamnan Osun
A jihar akwai masu rajistar zaɓe 2,339,233, amma daga cikinsu mutum 1,906,390 ne, wato kashi 81.5%, suka karɓi katin zaɓensu ...
A jihar akwai masu rajistar zaɓe 2,339,233, amma daga cikinsu mutum 1,906,390 ne, wato kashi 81.5%, suka karɓi katin zaɓensu ...
Ya ce mayaƙan kan zo da yawa kuma ɗauke da makamai, saboda haka yana da wahala jami’an tsaro su tantance ...
“Saboda haka, na sadaukar da wannan nasara ga al’ummar Osun masu kirki. Ina matuƙar godiya da juriyarku, karfin zuciyarku da ...
“Na samu labarin rasuwar aboki na abin ƙauna ta kuma ɗan'uwa na, Alhaji Ibrahim Wali, Garkuwan Kontagora, cikin matuƙar alhini
Ya ce sakamakon zaben ya nuna muradin al’ummar jihar tare da tabbatar da cewa dimokuradiyya na ci gaba da bunkasa ...
PREMIUM TIMES ta ruwaito a baya cewa an fara kaɗa kuri’u da misalin ƙarfe 8:30 na safe a rumfunan zaɓe ...
Ya shawarci jama’a da su dogara da sauran hanyoyin sadarwa na hukuma, ciki har da Facebook, Instagram da WhatsApp
Gwamna Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord ya zo na biyu da 43, yayin da ɗan takarar African Democratic Congress (ADC),
Ta ce wadanda aka ci zarafin ana ba su kulawar lafiya ta jiki da ta kwakwalwa domin tabbatar da lafiyarsu ...
NAHCON ta kuma gargadi cewa rashin cika wa’adin da aka sanya zai iya jawo asarar kujerun Hajjin da aka ware ...