An kama ɗan Maina, Faisal, bayan shafe shekaru shida yana sille wa SSS
A cewar rahoton, jami’an DSS sun bi sawun Faisal tare da kama shi a yankin Karsana da ke Abuja, kafin ...
A cewar rahoton, jami’an DSS sun bi sawun Faisal tare da kama shi a yankin Karsana da ke Abuja, kafin ...
Aina ya ce gwamnati na kokarin kara yawan asibitocin da za su rika amfana daga BHCPF daga 8,300 zuwa 15,000.
Tun bayan hawansa mulki a watan Mayun 2023, gwamnatin Tinubu ta ƙaddamar da jerin sauye-sauyen tattalin arziƙi waɗanda
Masu riƙe da muƙaman gwamnati sun yi alƙawarin zama jakadu na gari ga Jihar Kaduna, ta hanyar amfani da muƙaman ...
Ba a bayyana ƙarin bayani kan yadda aka gudanar da aikin ceton ko ko an kama wani daga cikin waɗanda ...
Manyan matakan tattalin arzikin gwamnatin Tinubu sun haɗa da cire tallafin man fetur da haɗa farashin canjin kuɗaɗen waje zuwa ...
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai bayani bayan wani taron tsaro ...
Ɗaya daga cikin tuhume-tuhumen ya shafi kwangilar tuntuɓa ta Naira biliyan 1.3 da aka bai wa kamfanin Tianaero Nigeria Limited
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabiu Kwankwaso, ya caccaki gwamnonin
Da yake mayar da martani kan saƙon, mai ba Shugaban Ƙasa shawara na musamman kan yaɗa labarai da dabarun sadarwa,