’Yan bindiga sun kashe shugaban matasa a Filato, sun jikkata wasu biyu – Ƙungiya
Har zuwa lokacin kammala wannan rahoto, ƙoƙarin samun ƙarin bayani daga hukumomin tsaro bai yi nasara ba.
Har zuwa lokacin kammala wannan rahoto, ƙoƙarin samun ƙarin bayani daga hukumomin tsaro bai yi nasara ba.
Wata mata mai suna Sumaiya Abubakar ta amsa a gaban kotu cewa ta taimaka wa wasu ‘yan ƙungiyar ISWAP a ...
Ta ce tsarin “kawo ƙarshen jira” ya sa ma’aikatan gwamnatin tarayya sun fara karɓar kuɗin fansho nan take bayan ritaya.
Ya ce fasaha ita ce babbar hanyar da hukumar ke amfani da ita wajen tabbatar da cewa an ƙirga kowacce ...
Super Eagles ta sha kashi a hannun DR Congo da ci 4-3 a bugun fanareti bayan an tashi wasan 1-1. ...
Najeriya na cikin ƙasashen Afirka da Bankin Duniya ya inganta hasashen ci gaban tattalin arzikinsu, tare da Zambia, Habasha
Gwamnan ya ce biyan ‘yan fansho hakkokinsu yadda ya kamata zai ƙara wa ma’aikatan da ke aiki a yanzu kwarin ...
ASUU ta yi watsi da shirin, ciki har da batun bai wa ƙungiyar wakilci a kwamitin gudanar da asusun.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Ministan Kudi da Kula da Tattalin Arziki, ...
Jarabawar na samun miliyoyin ɗalibai kowacce shekara kuma fiye da ‘yan ɗalibai miliyan biyu ne suka rubuta UTME a bana.