Rage farashin fetur ba tallafin man fetur ba ne ya dawo – Ministan Kuɗi
Ministan ya ce rangwamen da NNPC ke bayarwa ba zai iya haifar da irin ƙwarin gwiwar safarar fetur zuwa ƙasashen ...
Ministan ya ce rangwamen da NNPC ke bayarwa ba zai iya haifar da irin ƙwarin gwiwar safarar fetur zuwa ƙasashen ...
A ƙarƙashin tsarin dokokin zaɓe, wakilan jam’iyyu a rumfunan zaɓe na da haƙƙin samun kwafin sakamakon rumfar bisa tanade-tanaden doka.
Karin guraben zai bai wa karin ’yan Najeriya damar gudanar da aikin Hajji, amma hakan na kara bukatar yin rajista ...
Gwamnatin ta ce tana kuma ƙara mayar da hankali kan CNG da sauran hanyoyin makamashi masu rahusa, domin rage dogaro
Rahoton ya ce hakan ya shafi yadda aka ware ayyukan da suka shafi kaso na cikin gida da na waje, ...
“Ta yaya APC za ta iya yin nasara a 2027 alhali akwai tsadar rayuwa, rashin tsaro, rashin ingantaccen kiwon lafiya
Har zuwa lokacin kammala wannan rahoto, ƙoƙarin samun ƙarin bayani daga hukumomin tsaro bai yi nasara ba.
Wata mata mai suna Sumaiya Abubakar ta amsa a gaban kotu cewa ta taimaka wa wasu ‘yan ƙungiyar ISWAP a ...
Ta ce tsarin “kawo ƙarshen jira” ya sa ma’aikatan gwamnatin tarayya sun fara karɓar kuɗin fansho nan take bayan ritaya.
Ya ce fasaha ita ce babbar hanyar da hukumar ke amfani da ita wajen tabbatar da cewa an ƙirga kowacce ...