Jiragen saman kasashen waje basu amince da yin amfani da filin jirgin saman Kaduna ba
Jirgin sama na Ethopian Airlines ne kawai ta yarda ta yi amfani da filin jirgin saman Kaduna din.
Jirgin sama na Ethopian Airlines ne kawai ta yarda ta yi amfani da filin jirgin saman Kaduna din.
Ko da yake kafin su aikata abin da ya kawo su ‘yan sanda sun kawo dauki in da suka fatattaki ...
Yace shekaru uku Kenan yana fama da matsaloli wanda ya tabbatar masa cewa itace sanadiyyar fadawarsa wadannan matsaloli.
Tace a kullum sai tayi magana da dan uwanta Muhammadu Buhari kuma ta na da yakinin yana nan lafiya.
Yace karamar kujera wanda take naira 600 ta koma 1,050, inda babban kujera kuma ta koma 1500 daga 900.
‘yan siyasa ne kawai suke amfani da irin wadannan kalamai domin ingiza mutane da tada zaune tsaye a kasa Najeriya.
Jami’an ‘yan sanda sun dakatar da 'yan zanga-zangar a hanyar su ta zuwa fadar shugaban kasa din.
Kwanakin baya gwamnati ta bada kwangilan gyaran hanyar Kaduna zuwa Abuja duk saboda hakan.
Hukumar asibitin tace ta na yin hakanne domin samarda kariya ga majinyata da kuma ma’aikatan asibitin.
Samar da wadatattun cibiyoyin kiwon lafiya shine muka sa a gaba - Inji Ministan kiwon lafiya.