BOKO HARAM: Sojin Najeriya ta Saki mutane 593
Irabo yace sun danka mutanen ga gwamnatin jihar Borno
Irabo yace sun danka mutanen ga gwamnatin jihar Borno
Mun fara tare da kwastoma guda daya tal. Amma a yau mu na da kwastomomi sama da dubu 100.
Shugaban hukumar Faisal Shuaib ne ya sanar da hakan yau a Abuja.
za a fara gwada hawan titin a cikin watan Nuwamba.
Ganduje ya fadi hakan ne da yake karban bakuntar kungiyar makiyaya na Miyetti Allah MACBAN a fadar gwamnatin jihar Kano.
Ca da akayi wa shirin a wancan lokacin ne ya sa aikin bai yuwu ba kuma.
ziyarce-ziyarcen da Buhari ya yi sun fara karkato hankulan masu sha’awar zuba jarin kasuwanci a Nijeriya
Gwamnatin Najeriya na shirin dakatar da wasu ayyukan da ta keyi a kasashen waje guda 119.
Wani mazaunin unguwan mai suna Tony Isibon ya ce bashi da tabbacin cewa rigakafin daga gwamnati take.
Magana ta da bam na Jimeta da bam