Za’ a bude Filin jirgin saman Abuja gobe
An rufe filin jirgin saman Abuja ne saboda gyara da ta ke bukata.
An rufe filin jirgin saman Abuja ne saboda gyara da ta ke bukata.
Mahaifin ta ya rasu shekara uku da suka wuce.
El-Rufai yace bai ta ba samun matsala da Buhari ba kamar yadda ayi ta yadawa a kafafen yada labarai.
“ Bana so in takura ma shugaban kasa wajen zuwa kullum amma muna ganawa da shi.
Gwamnan jihar Kaduna Mal. Nasir El-Rufai yace jihar Kaduna bata da wata asusu ta musamman da yake ajiye wai na ...
Malam, ya halasta na yi addu’a kan Allah Ya kashe ni, saboda talauci da halin kuncin da na ke ciki?
"Abin kunya ne ace wai wadanda suke kiran kansu yan siyasa kuma ace ba za su iya jure ma adawa ...
Ina taya ku murna da fatan zaku ci gaba da samar da labarai da da zai samar da ci gaba ...
Zamu duba wadannan matsaloli domin kawu karshen su.
Lai ya karyata rade-radin da ake ta yadawa wai rashin lafiya ne ya sa Buhari bai halarci zaman na yau ...