Rundunar ‘Yan sanda za suyi atisayi a Abuja
Rundunar ‘yan sanda a Abuja, ta bayyana cewa a ranar Asabar 17 Ga Yuni, 2017, za su yi rugugin wuta ...
Rundunar ‘yan sanda a Abuja, ta bayyana cewa a ranar Asabar 17 Ga Yuni, 2017, za su yi rugugin wuta ...
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kan ta ta kasa, Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana ingancin hukumar zabe zai karu ...
Ya ce ya na yi masu alkawarin cewa za su kare mutunci da lafiyar duk wani dan Arewa da ke ...
Nwazurike ya yi alkawarin za su kare mutuncin duk wani dan Arewa da yake yankin Kudu Maso Gabas.
Jamian tsaron da suke kare sanata Dino suma sun sami raunuka a jikkunansu.
Magani da abinci ne ya sa suka shigo kauyen.
Masana sun bada bayanai akan illolin yawaita amfani da kwanuka, kofuna da gorar roba kamar haka;
"Don haka ku 'ya'yan na ne, Katsina gidan ku ne, kowa ya wataya duk inda ya ke so."
Ya ce Kungiyar dattawan Arewa na tare da matasan kuma za su basu duk irin goyon bayan da ya kamata ...
Tun anayi daya-daya yanzu dai gungu ake garkuwa dasu a hanyar Kaduna Zuwa Abuja.