Muna nan a kan bakarmu na kowani dan Kabilar Igbo ya koma ‘yankinsa – AYCF
Kungiyar ta ce ko wani Inyamiri ya koma garin sa kawai.
Kungiyar ta ce ko wani Inyamiri ya koma garin sa kawai.
an raba kudin ne ga mutane 20, wadanda tonon sililin dà su ka yi ya harfar da gano kudi kimanin ...
Uche Madu yayi kira ga ‘yan uwansa ‘yan Kabilar Igbo da su dawo yankinsu domin gina ta.
Rahoton ya nuna cewa kasha 86.6 na mutanen jihar Bauchi na fama da tal
Shugaban jam’iyyar Bello Doya ne ya jagoranci masu canza shekar.
Aisha ta ce Buhari na samun lafiya
Tayin da Pantami yayi mini ya bata mini rai domin bai kyauta ba.
A guje wa shafan tsuntsayen gida ko na daji da ke kamar basu da lafiya.
Cutar yafi kama kaji ne.
Dan majalisa mai wakiltan jihar Kwara Abubakar Amuda-Kannike (Kwara-APC) ne ya kirkiro wannan kudiri.