BOKO HARAM Osinbajo ya umarci shugabannin soji su koma jihar Barno
Ya fadi haka ne bayan tattaunawar da yayi da shugabannin rundunar sojin a fadar gwamnati.
Ya fadi haka ne bayan tattaunawar da yayi da shugabannin rundunar sojin a fadar gwamnati.
Minista Isaac Adewole ya ce ya dakatar da Usman Yusuf na tsawon watanni uku ne saboda a sami damar gudanar ...
Ta ce binciken ya nuna musu cewa maganin ya warkar da kashi 89 bisa 100 na cutar a jikin mutanen.
Yawan wadanda suka rasarayukansu
Wani Majiyar mu ya ce kudin an debesu ne daga kudin nan na Paris Club da aka rabawa jihohi.
Aba kananan hukumomi cin gashin kansu.
Alkalin kotun Amina Musa ta yanke hukuncin daure Lawali a kurkuku sannan kuma ta daga karan zuwa 21 ga watan ...
Hotunan Buhari da gwamnonin da suka ziyarci a birnin Landan
Da ga karshe ya ce mafi yawan mata a garin Abuja na aikata sana’ar Karuwanci saboda kudin da suke samu ...
Bayan haka ya gana na gwamnan kaduna Nasir El-Rufai a gidan Sir Kashim Ibrahim, a Kaduna.