Mata masu ciki na bukatar taimako don inganta lafiyarsu
Ben ya fadi hakan ne a taron kadamar da wasu sabin ma’aikatan asusun GFF da aka yi a Abuja.
Ben ya fadi hakan ne a taron kadamar da wasu sabin ma’aikatan asusun GFF da aka yi a Abuja.
Yayi kira ga Maniyyatan da su yi wa shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’a da shugabannin kasar.
El-Rufai ya fadi haka ne a wata takarda da kakakinsa Samuel Aruwan ya saka wa hannu.
A lokutta da dama saurin fadin hakan yakan tunzura kungiyar su fara kai farmaki ga mutane da sojoji babu kakkautawa.
Amma sai dai inda gizo yake sakar shine dogaro akan karya tamkar wanda ya dogara da kumfane ta zama tsubirin ...
Ta ce bada allurai a asibitoci musamman wadanda ake amfani da su sau biyu na yada cututtuka kamar kanjamau, Hepatitis ...
Garin Dikwa dai yana kilomita 80 ne daga cikin garin Maiduguri.
Tsaftace muhalli musamman ban daki.
An gudanar da bikin karramawar ne a garin Abuja ranar Juma'a.
Hukumar EFCC ce ta maka shi a wata Kotu dake zama a jihar Kano.