‘Tinubu Must Go’: ‘Yan sanda sun kama wasu mutane 5 daboda sanya rigar ‘Tinubu Must Go’ a Maiduguri
“Adawa ta siyasa na daga cikin ‘yancin ɗan‘Adam,” in ji Amnesty International, wadda ta ƙara da cewa bai kamata a ...
“Adawa ta siyasa na daga cikin ‘yancin ɗan‘Adam,” in ji Amnesty International, wadda ta ƙara da cewa bai kamata a ...
Game da rahotannin FinCEN da Majalisar Dattawan Amurka kuwa, Atiku ya ce kalmar “kuɗaɗen da ake zargi” ba suna nufin ...
Shugaban majalisar ya kuma amince da cewa miliyoyin ‘yan Najeriya na fama da tsadar rayuwa da matsin tattalin arziki.
Bayan dawowarsa, Tinubu zai gudanar da wasu ayyukan gwamnati a Legas, ciki har da shirye-shiryen bikin cika shekaru 66 da ...
Otedola ya bayyana hakan ne a Paris ranar Litinin, yayin wani liyafar cin abinci ta sirri da Shugaba Tinubu, wanda ...
Haka kuma, sakamakon ya nuna cewa Kano ta samu koma baya idan aka kwatanta da sakamakon jarrabawar ta shekarar 2025.
Ya shaida wa PREMIUM TIMES yadda aka kama shi, yanayin dakin da aka tsare su da kuma abin da ya ...
Ya kwatanta tsohon albashin da na yanzu da bambancin farashin man fetur. A cewarsa, Naira 30,000 a watan Afrilun 2023
Sanata Yari ya taɓa riƙe muƙamin gwamnan Jihar Zamfara na tsawon wa’adi biyu, daga shekarar 2011 zuwa 2019. Haka kuma, ...
A nata ɓangaren, Grynspan ta ce tana son jagorantar majalisar ɗinkin duniya ne domin tabbatar da sauye-sauyen da ƙasashe