Tinubu ya ce an shiga lokacin sararawa a Najeriya, zai mayar da hankali wajen samar da ayyukan yi da bunƙasa kasuwanci
Tinubu ya ce Najeriya ta kafa tubalin samun wadata mai ɗorewa, tare da kira ga ’yan Najeriya da ‘yan kasuwa ...
Tinubu ya ce Najeriya ta kafa tubalin samun wadata mai ɗorewa, tare da kira ga ’yan Najeriya da ‘yan kasuwa ...
Bakori ya ce gwamnatin jihar ta sanya dokar hana gudanar da hawan doki ne bayan tuntuɓar hukumomin tsaro da abin ...
Shugaban ya kuma danganta shirin rancen karatun da ƙoƙarin gwamnatinsa na rage talauci da kuma samar da ƙarin damarmaki ga ...
Shugaban ya kuma ce Najeriya ta samu sama da Dala biliyan 6 daga kuɗaɗen shigar da aka samu ta fitar ...
Yusuf ya bayyana ƙarin kujerun a matsayin wata “babbar alamar kyakkyawar niyya” daga hukumomin Saudiyya ga Najeriya da alhazanta.
Ya ce irin wannan yanayi na sa jama’a fara tambayar sahihancin yadda ake tafiyar da shari’o’i a Najeriya
Babban Hafsan Sojin Sama na Najeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ne ya jagoranci tawagar Rundunar Sojin Sama ta Najeriya zuwa ...
“Mun san adireshinsu da wuraren da suke aiki, kuma na je wuraren da kaina. Na ga ayyukansu da idona,” ya ...
Sauran waɗanda aka shigar da ƙarar sun haɗa da da Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi; Shugaban
Alƙali Ekwo ya tabbatar da shaidar isar da takardar, sannan ya sanya ranar 13 ga watan Oktoba domin sauraron buƙatar ...