Ganduje ya ce gwamnatin sa ta dauki wannan mataki ne domin karfafa guiwar ma’aikatan jihar su tashi yin aiki tukuru.
Read moreDetailsIdan ku ka fita zuwa kasashen waje, kallon ku kawai su ke yi tsaf a tsanake. Duk abin da ku...
Read moreDetailsYa ce kafa wadannan sabbin jami’an tsaro ba zai dauke iko da karfin jami’an ‘yan sanda wajen tabbatar da tsaron...
Read moreDetailsAn samu jakar ne a filin jirgi bayan sun sauka kasar Saudiyya da niyyar Umrah.
Read moreDetailsSojojin Bataliya ta 254 ne wadanda ke a karkashin Birgade na Sojojin Musamman na 25 ke kula da wurin.
Read moreDetailsMakonni biyu da suka gabata aka fara kai wannan farmaki inda aka kama mata 30.
Read moreDetailsHukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a, JAMB, ta tabbatar wa wadanda suka rubuta jarabawar shiga jami’a ta 2019
Read moreDetailsDaga cikin batagarin da aka kama kuwa, an samu tara da hada hannu da masu fashi da makami
Read moreDetailsMataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ne ya shugabanci taron Majalisar Ministoci da aka gudanar yau Alhamis a Fadar Shugaban Kasa.
Read moreDetailsBasaraken ya ce a can Jigawar Sarki nan ne asalin mahaifiyar Atiku, kuma sunan mahaifin ta Abdullahi.
Read moreDetails