Kafin janyewarsa, rahotanni sun ce an hana wasu daga cikin makusantansa tsayawa takara a zaben kujerun majalisar dokoki
Read moreDetailsUba ya ce, wannan ofureshan ɗin wani ɓangare ne na irin ƙoƙarin da take na tarwatsa gungun ‘yan ta’adda da...
Read moreDetailsChinda ya ce sojojin da ke kusa sun kasa harbin maharan kai tsaye saboda sun gauraya kansu da yaran da...
Read moreDetailsIyalan tsohon gwamnan sun bayyana matakin a matsayin saɓawa ga umarnin kotu tare da take haƙƙin tsarin mulkin ƙasa.
Read moreDetailsAlhazan sun bayyana a lokacin da wani jami'in gwamnati ke hira da su cewa tabbas basu kwana cikin daki ba,...
Read moreDetailsMai shari’a James Omotosho ya hukunta Mamman ne a kan zarge-zarge 12 da na karkatar da Naira biliyan 33.8 da...
Read moreDetailsIdris ya bayyana hakan ne ranar Talata a Abuja yayin da yake karɓar baƙuncin wata tawaga daga Hukumar Kula da...
Read moreDetailsDa aka tuntubi kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa, Lawan Adam, ya ce bai samu cikakken bayani a hukumance ba...
Read moreDetailsHaka kuma ya buƙace shi da ya yi amfani da gogewarsa da ƙwarewarsa da hangen nesansa wajen tallafa wa manufofin...
Read moreDetailsEFCC ta tsunduma neman tsohuwar minista, Sadiya Farouq, ruwa a jallo kan zargin almundahanar kuɗi
Read moreDetails