"Mai aikin ta sami rauni sanadiyyar duka da fyade da ma'auratan suka yi mata sannan kuma matan ta ki kaita...
Read moreDetailsYanzu dai hukumar zabe na jiran umarnin Babbar Kotun Tarayya ne.
Read moreDetailsIta yarinyar ne ta hada baki da saurayinta domin aikata wannan mummunar aiki.
Read moreDetailsMohammed Fall ya ce watanni ukun da mata ke samu duk lokacin da suka haihu a Najeriya ba ya isa...
Read moreDetailsTa rasu dalilin daina aiki da zuciyar da kodanta suka yi.
Read moreDetailsMukhtar Mohammed shine gwamnan jihar Kaduna na farko tun da kirkiro da jihar a 1977.
Read moreDetailsGwamnati na kan kokarin ganin an sako sauran daliban Chibok da ma sauran wadanda ke tsare a Hannun Boko Haram.
Read moreDetails1- Raba naira biliyan 43.92 da CBN ta yi ga wasu cibiyoyi 13.
Read moreDetailsKuma bari in gaya muku wani abu kiranye kiranyen da ake tayi na araba kasa, yanzu ma aka fara.
Read moreDetailsKaddamar da shirin samar wa biranen kasarnan ruwan sha.
Read moreDetails