Idan ba a manta ba tare suka hada kai da gwamnan Bauchi, Bala Mohammed , suka kada APC a jihar...
Read moreDetailsOkhiria ya kara da cewa nan da watanni uku za a fara saida tikitin kujeran jirgin ta yanar Gizo.
Read moreDetailsDaga nan sai yayi tsokaci game da yadda cin Hanci Da Rashawa, satar kudin al'umma da ya kanannade hukumar NDDC.
Read moreDetailsUmar ya ce za a damka mutum 18 ga gwamnatin kasar Kamaru domin ci gaba da bincike.
Read moreDetailsDa kuma wasu ayyuka da suka jibinci ire-iren wadannan da makamantan su.
Read moreDetailsWannan gagarimin aikin kididdiga na hadin-gwiwa ne tsakanin cibiyar SBM Intelligence da kuma wata kungiya mai suna 'Enough is Enough''
Read moreDetailsAn rika kai shi Fadar Shugaban Kasa ya na amsa tambayoyi a gaban mambobin Kwamitin Ayo Salami.
Read moreDetailsA nahiyar Turai kuma shugaban kasar Faransa ne ke kan gaba da mabiya 5,293,346
Read moreDetailsHakan a cewar Magu, Malami ya yi ne alhalin ya yi watsi da wasikar da EFCC ta aika masa cewa...
Read moreDetailsMagu ya hada da kwafe-kwafen shaidar wasikun da ya rika aika wa Malami, kuma ya ce har yau Malami bai...
Read moreDetails