Keta haddin mata da karfin tsiya ya zama ruwan dare a Najeriya
Sunday Umaru ya kashe Charity ne saboda ta ki fada masa wanda ya kirata a waya.
Sunday Umaru ya kashe Charity ne saboda ta ki fada masa wanda ya kirata a waya.
Peter Lundberg ya ce har yanzu basu cire tsammanin samun tallafin ba
Sun kuma jinjina wa kasa Najeriya akan yadda suka sami nasarar kawar da cutar kashi 95 bisa 100
maganin ba na cutar bane.
Ihejieto ya ce akan kamu da cutar Hepatitis ne idan wata kwayar cuta ta harbi hantar mutum.
" Za mu dakatar da yi wa mutane rajistan katin zabe gab da a fara zaben 2019."
Janar Sani fadi hakanne a wata sako ta musamman daga babban hafsan sojin, janar Buratai wanda ya saka wa hannu.
Za'a fara gwajin maganin a shekarar badi.
Makaman sun hada da bindigogi kirar hannu.