‘Ikon Allah ne kawai zai kubutar da mutanen Najeriya daga anobar cutar Sankarau’
adadin yawan alluran da kasa Najeriya ta samu ya kai 500,000
adadin yawan alluran da kasa Najeriya ta samu ya kai 500,000
"Ina tare da shugaban hukumar Ibrahim Magu kuma ina jinjina ma ayyukan da sukeyi 100 bisa 100."
Gwamnati ta ba mu wadannan kudaden ne domin mu noma rogo amma mun sami matsalar rashin siyar da amfanin da...
Rakiya ‘yar shekara 17 ne kuma ta na sana’ar saida soyayyar gyada ne.
sai Barcelona ta jefa kwallo 4 a ragar Juventus kafin ta samu wucewa zagayen na kusa da na karshe.
Bayan haka bincike ya nuna cewa mafi yawan mutanen kasa Najeriya na fama da karancin ruwan sha.
Jihar Katsina a kowace shekara tana shirya taron karrama jarumai yan asalin jihar
Gwamnan jihar Bauchi ya mika sakon gaiyatar ne ta shafinsa na twitter.
Irabo yace sun danka mutanen ga gwamnatin jihar Borno
Shugaban hukumar Faisal Shuaib ne ya sanar da hakan yau a Abuja.