Ba za mu yarda a mai da albashin mu daya da sauran ma’aikatan asibiti ba- Kungiyar Likitoci na kasa
“ Za’a iya yi musu kari amma dayake ko wa da irin nashi kwarewar sannan su likitoci su ne ke...
“ Za’a iya yi musu kari amma dayake ko wa da irin nashi kwarewar sannan su likitoci su ne ke...
Da kyar dai Allah yayi aka samu aka bambare hannu Choji daga jikin dan-uwansa.
"Dakatar da yi wa ma’aikatan asibiti ritaya ya kubutar da jihar shiga cikin wata babbar matsala."
ektan kungiyar Nancy Lowenthal ce ta mika wa gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello wannan gidajen sauron
Gwamna Abdulaziz Yari ya sanar da hakan a bukin taron ranar zagayowar ma'aikatan da aka yi a jihar.
Majalisar dinkin duniya ta ce matsanancin yunwa fitina ne da ke daukar rayukan mutane a hankali.
Osinbajo ya ce cutar shan inna ta sake bullowa ne bayan kasa Najeriya ta yi shekaru uku ba’a sami sanarwan...
Onu ya yi kira wa mutanen Najeriya da suke zama a kasar Amurka da taya kasa Najeriya tallata maganin.
wannan taro ya dada wayar musu da kai kan yadda zasu fantsama wajen wa’azantar da ‘yan uwan su Fulani da...
Kokari muke mu ga cewa mun kawar cutar sankarau a jihar