Wani magidanci ya kashe matar sa dake da cikin wata 8 a Abuja
Wani magidanci Doosur Ankyoor mai shekara 37 ya kashe matarsa dake dauke da cikin wata 8 da duka.
Wani magidanci Doosur Ankyoor mai shekara 37 ya kashe matarsa dake dauke da cikin wata 8 da duka.
Da ma can bai kamata Atiku ya fice daga jam'iyyar da aka kafa tare da shi ba tun farko.
Da matuka jirgin suka ga abin dai ba sauki sai suka nemi sauka a filin jirgin Chennai, kasar India.
El-Rufai yace wannan abu anyi don 'ya'yan talakawa ne saboda haka 'NUT' baza su ba gwamnatin sa tsoro ba.
Ana sa ran gwamnan jihar Kaduna Mal. Nasir El-Rufai na daga cikin manyan bakin da zasu halarci kaddamar da yin...
Matan wanda su hudu ne sun ta da bama-baman ne a kusa da katangar jami'ar Maiduguri.
Wannan kudi kari ne kan wasu da ta rabawa cibiyoyin.
Ya kuma jaddada musu cewa za ana biyan su alawus din su akan lokaci.
Ya ce sun sami labarin shigowa da buhunan ne ta iyakan Kebbi, Benin da jamhuriyyar Nijar daga kasar Brazil.
Sunan atisayen 'Operation HArbin Kunama'