Fati Washa ta wake Gwaska, Zango ya yaba
Gwaska dai fim ne da ba ataba irin sa ba a farfajiyar finafinan Hausa.
Gwaska dai fim ne da ba ataba irin sa ba a farfajiyar finafinan Hausa.
Bayan haka za a iya karbar fom din neman aikin domin cikawa a jihohi.
Ya jinjina wa 'yan bautar kasan da kuma kira gare su da su zama masu kishin kasa.
Salima ta fada wa manema labarai cewa ta so ta siyar da tagwayen ne batare da sanin mijin ta ba.
Masu laifin sun nemi a sassauta musu amma mai shari'a Rabi bata yarda da wannan roko ba.
"Idan har dai majalisa ta fara tsoma mana baki cikin aiyukkan mu toh nan gaba abin sai an dinga hadawa...
Mutannen jihar suna ta caccakar gwamnan kan yin haka.
Sabbin Lemun da suka fitar lemu ne da ya kunshi kayan itatuwa da jiki ke bukata.
Jami'ar koyar da ayyukan asibiti, Pamo,
Sanadiyyar gobaran matasa 30,000 sun rasa hanyar samun abincin su.