Gwamnati ta samar da Dala miliyan 1 don siyo magungunan bada tazarar iyali
Za a saka dalibai 'yan Bautar Kasa a shirin Inshorar Lafiya.
Za a saka dalibai 'yan Bautar Kasa a shirin Inshorar Lafiya.
"Muna sa ran cewa mutane miliyan 8.6 a wadannan jihohi 4 ne za a yi wa allurar."
Daga karshe Usman ya yi kira ga iyaye da su yi kokarrin anyi wa ya'yan su allurar.
Wannan canza sheka da Mayowa ya yi a majalisan wakilai itace ta farko a wannan shekara.
Za mu hukunta wanda ya kai wa ofishin mu hari.
Za a fara da asibitoci 25 a shekaran nan.
Za a yi haka ne don inganta su.
Da zaran mutum ya kamu da zazzabi a tuntubi likita domin tabbatar da cutar da mutum ke dauke da shi.
Fulani su je su siya filayen kiwo.