Dalilin da ya sa muka saka dokar hana bin wasu hanyoyi a Barno – Jami’an tsaro
Bulama ya yi kira ga mutane da su ba jami'an tsaro hadin kai.
Bulama ya yi kira ga mutane da su ba jami'an tsaro hadin kai.
Binciken ya nuna cewa wannan matsalar ana fama da shine a duk kasashen duniya.
Rashin tallafi ne ke damun mu a jihar.
Sakamakon haka mutane 17 suka mutu nan take sannan ma’aikatan FRSC suka kwashi mutane 10 zuwa asibiti.
Ya ce maida hankali wajen saka jari a fannin kiwon lafiyar kasar nan domin farfado da ita ne kawai mafita.
Minista yayi kira ga likitoci su mai da hankali wajen kula da kan su
Gwamnan jihar Darius Ishaku ya ce duk da wannan barazana dokar ta zo ta zauna daram-dam a jihar.
Ya yi kira ga mutane da su mara wa 'yan sanda baya.
A yawaita taftace muhalli.