Sarkin Zazzau Ahmed Nuhu Bamalli ya cika shekaru 60: Waiwaye Kan Salon Jagorancin mai ɗimbin nagarta, tarihi da girmamawa, Daga Samuel Aruwan
Irin gogewar da maimartaba ya samu a rayuwarsa ta taimaka wajen samar da wani salon jagoranci na musamman wanda ya ...




































