Bikin bada sandar mulkin komawar Sarautar Zazzau Gidan Mallawa, bayan shekara 100
Nadin Sarkin Zazau Ahmed Bamalli a Zaria. An ba shi Sandar Mulki yau Litinin, 9 Ga Nuwamba, 2020.
Nadin Sarkin Zazau Ahmed Bamalli a Zaria. An ba shi Sandar Mulki yau Litinin, 9 Ga Nuwamba, 2020.
A bangaren Sarakunan Gargajiya, akwai Sarakunan Gwandu, Zazzau, Hadeja, Bauchi da Etsu Nupe daga Jihar Neja.
Mannir wanda dan tsohon sarkin Zazzau ne, Ja'afaru Dan Isyaku ya yi wa sabon sarki fatan Alkhairi da rokon Allah ...
Mutane sun yi cincirindo a fadar suna zuwan isowar sabon sarki.
Idan har Iya ya samu kujerar sarautar Zazzau, gidan Katsinawa za su ci gaba da sarautar ke nan fiye da ...
Masu zaben sabon sarki sun cire sunan Ahmadu Bamalli daga sunan wadanda aka tura wa gwamna
Gwamnati ta ce da zaran an mika mata sunaye za at yi abinda ya kamata. Tana mai cewa kowa ya ...
Magajin Gari Ahmed Bamalli, Ɗan marigayi magajin garin Zazzau Nuhu Bamalli ne.
Ahmed Bamalli ne jakadan Najeriya a kasar Thailand, yanzu ya koma Myanmar. Yayi karatun Boko a Najeriya da kasashen waje.
Bayan haka gwamnati ta ce tun daga ranar Litini ne za a fara wannan zama na jimami amma kuma, ba ...