JA FADO JA YA DAUKA: Yadda harkalla, ’yan-ci-ka-ware suka gurgunta ” Shirin Noman Shinkafa na Gwamnatin Tarayya”
Buhari ya ce wannan shiri na bunkasa noman shinkafa anyi sahi ne domin wadata kasa da abinci.
Buhari ya ce wannan shiri na bunkasa noman shinkafa anyi sahi ne domin wadata kasa da abinci.
Yemi Osinbajo ne ya bayyana haka a lokacin da ya kai ziyara wasu Karkara da sansanin ‘yan gudun hijira a ...
Wai kuma su ne ke zargin gwamnatin Jonathan da cirar kudade ba kan ka’ida ba. To su kuma fa?”
Za a ci gaba da kama wadanda ake zargi da sace dukiyar kasa ta na gurfanar da su.
Tinubu ya ce ya tuna yadda Oyegunn ya kara nanata masa jihohin da rigingimun su ka fi muni, kamar Kogi, ...
Wadda ke bukata kuma ta na da karfin daukar nauyin su, ita ce jihar da za ta kafa.
Bayan sun kammala Osibajo ya kai ziyara kauyukan Numan inda ya gana da masu unguwannin yankin.
“Abin da mu ke kokarinn yi shi ne kada mu kara farashin kudin harken lantarki a yanzu tukunna.”
Sama da likitoci 100 sun ajiye aiki a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ibadan a wanan shekara.
“ Duk abin da muka yi ya shafi tantance wasu kamfanoni ne da za suyi aikin shige da ficen mai.