Gwamna Yari ya yi wa Buhari kururuwar yadda maharan Zamfara ke kara tanadar makamai
Gwamna Yari ya ce ba zai sake shirya wani zaman sasantawa da masu garkuwa da kisan mutane a jihar ba.
Gwamna Yari ya ce ba zai sake shirya wani zaman sasantawa da masu garkuwa da kisan mutane a jihar ba.
Yari ya bayayyana haka ne da ya ke zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa.
Ya ce mahara sun yi musu kwanton bauna ne a ranar Alhamis, 28 Ga Fabrairu.
Ana saura kwana uku zabe ne Kotun Daukaka Kara ta sahale wa Zamfara cewa za ta iya shiga zabe.
Kotun Daukaka Kara ta amince da lauyoyin APC, wadanda suka ce an maka jam’iyyar kara kotu ne a lokacin da ...
Mahara sun kashe kanwar Sanata Kabiru Marafa sun yi garkuwa da mijinta
Tashin hankalin da na gani a tsawon wata daya da nayi tsare wajen masu garkuwa da mutane a Zamfara
Jihar Zamfara dai ta yi kaurin suna wajen ayyukan ta'addanci musamman yin garkuwa da mutane.
Sojoji sun kashe mahara 58 sun ceto mutane 75 a jihar Zamfara
Idan Yari ba zai iya ba ya yi murabus kawai, amma ba za mu amince a saka dokar ta baci ...