Yadda hadama ya handame Yari, Yerima da APC a Zamfara
Daya daga cikin jiga-jigan da suka fito takaran sun hada da fitaccen dan siyasan nan, wato sanata Kabiru Marafa.
Daya daga cikin jiga-jigan da suka fito takaran sun hada da fitaccen dan siyasan nan, wato sanata Kabiru Marafa.
Malamin makarantar Sakandaren mata dake garin Moriki da na garin Kwatarkwashi.
Jam'iyyar APC ta garzaya kotun Koli domin kalubalantar wannan shari'a.
Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Francis Enorbore ya sanar da haka ranan Litini a Abuja.
Yanzu dai mun zura wa sarautar Allah ido ne domin babu wani abu da za mu iya yi kuma.
Kwamitin inji shi zai taimaka wa wadanda mahara suka kassara.
Ina kira ga junanmu baki daya, mu yi hakuri mu saba da kokarin fadawa juna gaskiya. Mu mike tsaye mu ...
An gudanar da taron a kauyen Gobirawa Chilli da ke kusa da garin Dansadau, cikin Karamar Hukumar Maru.
Kare rayukan jama’a ya kamata gwamnati ta yi.
A hukuncin da kotun ta yanke, tace babban kotun shari'a da ta ba APC damar mika 'yan takara ba ta ...