Tinubu zai halarci ɗaurin auren ɗan sanata Yari a Kaduna, zai duba Aisha Buhari daga nan
A wata sanarwa daga fadar shugaban ƙasa, ranar Alhamis ta ce bayan an ɗaura auren, Tinubu zai zarce gidan tsohon ...
A wata sanarwa daga fadar shugaban ƙasa, ranar Alhamis ta ce bayan an ɗaura auren, Tinubu zai zarce gidan tsohon ...
Lauyan ya ce, a maimakon tura kuɗin cikin asusun hukumar, zai wanda ake zargi ya karkatar da su zuwa aljihunsa.
Kuma aka tabbatar man da cewa babu shakka sun tattauna lamarin siyasa da sauran abubuwa da suka shafi kasa da ...
Sanata yari zai cigaba da sadaukar da kai wajen yin aiki tare da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin inganta ...
Abunda ya shafi tallafin abinci domin ragewa al'ummah radadin talauci da yunwa, Abdul’aziz Yari Abubakar yana iyakar kokarinsa.
Tsohon Shugaban jami’yyar APC na jihar Lawal Liman ya sanar da haka bayan zama da ya yi da kwamitin rabon ...
" Shine ya sa muke tare da shi Yari, babu wanda zai ce ya san komai ko ya fi kowa ...
Marafa ya yi wannan tabbacin a a ranar Talata, a lokacin da ya ke taron walimar cin abinci tare da ...
Sanatoci da dama sun tattauma da ni kuma sun bani goyon baya suna tare da ni. Ba zan basu kunya ...
Ofishin Ministan Shari'a a Najeriya na ɗaya daga cikin manyan ofishin ministoci masu girma da muhimmanci sosai.