Ba za mu bi umarnin kotu ba na mu janye yajin aiki – JOHESU
Shugaban kungiyar ya ce ba za su janye yajin aiki ba duk da wannan umarni daga kotu.
Shugaban kungiyar ya ce ba za su janye yajin aiki ba duk da wannan umarni daga kotu.
Ma'aikatan jinya ne za mu dora wa laifi Idan har wani ya rasa rai a sanadiyyar yajin aikin da ma'aikatan ...
Muna rokon Buhari ya saka baki a yajin aikin yan kungiyar JOHESU, mutane na mutuwa kwarai.
Ogbonna ya bayyan wa PREMIUM TIMES cewa gwamnati ta yi musu tayi amma kungiyar na yin nazari kan da wannan ...
Likitocin Najeriya sun lashi takobin ci gaba da kula da marasa lafiya a a asibitocin kasar nan.
Ma'aikatan jinya sun fara yajin aiki ne a ranar Talata.
NLC ta zargi El-Rufai da korar ma’aikatan don kawai ya samu damar ciwo bashi daga bankin Duniya.
Ya kara da cewa ko daya ke suna da zama da gwamnati ranar 15 ga watan Nuwamba, duk da haka ...
6. Rashin wuraren shakatawa da wasanni.
" Wasu likitoci da dama sun isa a yi musu karin Girma amma shiru kake ji ba a ma ko ...