YAJIN AIKIN ASUU: Wasu ɗaliban jami’a sun koma garkuwa da mutane -Ƙungiyar Ƙwadago
Babban hatsari ne a bar yara zaune a gida ba su zuwa makaranta. Yanzu haka wasu ɗaliban sun shiga mummunar ...
Babban hatsari ne a bar yara zaune a gida ba su zuwa makaranta. Yanzu haka wasu ɗaliban sun shiga mummunar ...
Wata majiyar da aka yi taron da ita, kuma ya nemi a sakaya sunan ta, ta shaida wa PREMIUM TIMES ...
ASUU ta zargi Buhari da yin watsi da matsalolin dasu ka dabaibaye jami'o'i da su ka haifar da taɓarɓarewar karatun ...
Biranen Abuja da Kano da Legas ne aka fi wahalar fetur ɗin. Amma a yanzu lamarin ya yi nisa a ...
Mun yi kukan, mun aika da takardu, mun bayyana musu kukan mu amma babu abinda gwamnati ta yi akan hanyoyin ...
Sai dai kuma ya ce idan su ka ƙi komawa, to fa tabbas za a hana su albashin su, tunda ...
Ngige ya yi kira ga likitoci su daina ɗagawa da girman kai, saboda su na ganin kamar su ne ke ...
Kungiyar Likitoci ta Kasa mafi yawan mambonin kungiyar jami'an kiwon lafiya a kasar nan, wato NARD, ta janye yajin aikin ...
Ya ce da zaran wa'adin da kungiyar ta ba gwamnati ya cika za ta mika ta ga kungiyar NLC.
Wannan ne zama na shida tun bayan fara yajin aikin.