Yadda jami’an tsaro suka ceto mutum 9 da aka yi garkuwa dasu a Titin Abuja-Kaduna
Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida Samuel Aruwan ya sanar da haka a hira da yayi da manema labarai ranar ...
Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida Samuel Aruwan ya sanar da haka a hira da yayi da manema labarai ranar ...
Tun cikin 2018 aka bayar da kwangilar aikin, amma ga shi har 2020 ta kusa shudewa, ba a yi nisa ...
Wadannan zunzurutun kudi dai Ofishin Hukumar Kula da Basussuka ta Kasa ya samar da kudaden daga aljifan masu sha'awar zuba ...
Da mu bari 'yan Chana su dawo su ci gaba da aikin titin jirgi gara mu dan hakura kadan
Buhari ya amince da karin 'VAT' daga 5% zuwa 7.2%
Titi ita kadai ce ta rayu daga cikin ‘yan uwanta tara sannan tana kwance a wani asibiti a jihar Ondo.
Madza yace a dalilin haka kuwa mutane hudu suka mutu nan take sannan daya ya sami rauni.
Bayan ta fadi wa Dakar, sai gogan naka ya fusata sannan ya aikata wannan mummunar aiki.
An kama miyagu sama da 1000 dake ke hana mutane sakat a titin Abuja - Kaduna cikin shekara daya.
Cikin ayyukan raya kasa da za ayi sun hada da titin Kano zuwa Kaduna.