Yawan tattauna zaben 2019 a yanzu bai dace ba – Tambuwal
Tambuwal ya ce gwamnatin sa za ta kara bada himma wajen inganta harkokin noma da sauran hanyoyin inganta kasuwanci da ...
Tambuwal ya ce gwamnatin sa za ta kara bada himma wajen inganta harkokin noma da sauran hanyoyin inganta kasuwanci da ...
"Duk da haka ba a tabbatar da irin cutar da mutanen suka kamu da shi ba domin an birne su ...
A ta bakin sa, shirin zai dogara ne kacokan wajen bi gida-gida da lungu-lungu ana wayar wa mutane kai dangane ...
Sanata Gaya ya shaida wa Gwamna Tambuwal cewa sun je Sokoto ne domin yin duba-garin ayyuka. Ya kuma tabbatar wa ...
Gwaman jihar Aminu Waziri Tambuwal ya ce jihar za tayi rashin Muhuiddin ganin sabo da akayi da shi da kuma ...
Ya kuma yi kira ga jam’iyyu da su tabbatar sun bada sunnan gwaninsu kafin ranar 17 ga watan Oktoba.
Baru ya ce har ila yau NNPC na nan kan bakan sa na ganin an samu danyen man fetur a ...
shugaban kasa Muhammadu Buhari na sane da wannan ziyara da za su kai, kuma ya karfafa su.
Tambuwal ya fadi haka a wata sanarwa da Kakakinsa, Imam Imam ya sanya wa hannu.
Kalgo ya ce gwamnatin jihar ta samu taimako da hadin guiwar UNICEF domin samun nasara akan hakan.