2019: Gwamnatin Buhari na shirin kashe ni -Gwamna Wike
Sai ya ce ai ba za ta taba yiwuwa ya ba ‘yan tabare dama su kassara siyasar jihar Rivers ba.
Sai ya ce ai ba za ta taba yiwuwa ya ba ‘yan tabare dama su kassara siyasar jihar Rivers ba.
Tinubu ya ce babban dalilin da ya sa Saraki da Tambuwal suka fice daga APC shine don su cimma burin ...
Dalilan da ya sa Saraki da Tinubu suka fice daga APC
Hadiman Tambuwal 252 sun koma APC daga PDP
Tambuwal ya ce gazawar gwamnatin Buhari da jam'iyyar APC ne ya sa ya fice daga jam'iyyar.
A saurari shiga na garin Sokoto a karshen wannan mako.
Tambuwal tare da wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin jihar ne suka canza shekar.
Wasu daga ciki 'Yan majalisar Jihar Sokoto 12 sun ki bin gwamnan jihar komawa jam'iyyar PDP.
A yau Laraba ne Mukhtari Shagari ya sanar cewa zai fito takaran gwamnan jihar Sokoto.
" Matakan da muka dauka sun hada farautar wadannan mutane a kugurmin dazuka Sokoto da wuraren buyar su."