CORONAVIRUS: Mutum Uku sun Mutu a Sokoto
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya sanar cewa mutum uku dake dauke da cutar Coronavirus sun mutu a jihar.
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya sanar cewa mutum uku dake dauke da cutar Coronavirus sun mutu a jihar.
Za kuma a kashe Naira biliyan 3 wajen siyo takin zamani domin siyar wa manoma a farashi mai sauki.
Tun bayan bayyana sakamakon zaben a 2019, APC tace bata amince da sakamakon zaben ba.
Kotun koli ta dage yanke hukuncin zaben gwamnan jihar Sokoto zuwa ranar 20 ga watan Janairu, rana daya da na ...
Tuni dai har an ƙara tura tulin dakaru zuwa wadannan garuruwa domin samar da tsaro.
Wadannan kuwa a ta bakin sa, ya ce duk sun kauce wa dokokin zabe da kuma dokar kasa.
Wamakko da Aliyu sun aika wa Tambuwal sakon taya murnar lashe zaben gwamna
Adebayo na daya daga cikin ‘yan jaridar da aka tantance su sa-idon dauko labarai a jihar Sokoto.
Ratar da ke tsakanin jam’iyyun biyu ita ce kuri’u 3, 413 kacal.
Wamakko ya sake lashe kujerar sa ta sanatan Sokoto ta Arewa a karkashin APC.