EID-El-KABIR: Hukumar FRSC ta aika jami’anta 33,000 titunan Najeriya
Ya kuma yi kira ga mutane da su ba ma’aikatan hadin kai sannan ya bada lambobin waya kamar haka 070022553772 ...
Ya kuma yi kira ga mutane da su ba ma’aikatan hadin kai sannan ya bada lambobin waya kamar haka 070022553772 ...
Ministan ya yi tir da munanan kalaman kiyayya ya na mai gargadin masu zuguguta kalaman su kuka da kan su.
Duk da saukin farashin da raguna suka yi kasuwar sai a hankali
Toyin ya ce gwamnati tayi haka ne don ta agaza wa musulmai domin bukin sallah dake tafe.
Idan baka da kudi kada ka ci bashi don yin layya
Ya sanar da hakan ne da ya ke zantawa da manema labarai ranar Laraba a Abuja.
Ko ma dai me kenan, yawa-yawan jama'a na tafiya bisa ra'ayin cewa bai kamata bankuna su rika yi wa gari ...
Hotuna daga Zaria - Fitth Chukker
Sabon Mabudin Kauru ya ce gwamnati zata fara aiyukan ci gaba babu kakkautawa a karamar hukumar.