HARE-HARE: Masarautar Katsina ta dage shagulgular sallah
Idan ba a manta sarkin Katsina Abdulmumini ya koka kan yadda mahara suka addabi mutanen jihar.
Idan ba a manta sarkin Katsina Abdulmumini ya koka kan yadda mahara suka addabi mutanen jihar.
Ganduje ya ce ya riga ya nada sabbin sarakunan kafin umarnin kotu.
Mutukar mutum na son ya sallaceta Sallar kasaru, to ya yita kafin shiga anguwarsu.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Makaruhi ne yin Sallah da matsatsun kaya ga na-miji da macce. Kuma hakan na iya kai ga Haramci.
Makaruhi ne (abin kyama abin ki) yin karatun sallah da Al-Kur’anin waya, amma Sallar tayi.
Amma duk da haka sallar sa tayi, kuma Allah zai karba. Allah shi ne mafi sani.
Mu dai a Kaduna bamu san yadda zata kama ba domin kuwa an kawo raguna amma babu masu siya.
Buhari ya sauka a filin jirgin sama na Abuja da misalin karfe 6: 38 na yammacin Asabar.
Jihar Kebbi za ta biya ma’aikata albashi kafin Sallah.