MAI KWARMIN IDO: Mazauna Maiduguri sun fara shirin azumin Ramadan da fatan samun sauƙin farashin kayan abinci
Musulmai dai na azumi ne daga bullowar alfijir zuwa faɗuwar rana a cikin watan Ramadan da na kalandar Musulunci.
Musulmai dai na azumi ne daga bullowar alfijir zuwa faɗuwar rana a cikin watan Ramadan da na kalandar Musulunci.
Dubi da irin haɗin da ake masa lokacin hada shi, Alaiyaho, tsaki ko kuskus, kayan miya da sauran su.
mutumin da ya yi satan takalmi a masallaci da wanda ya yi a kasuwa duk barayi ne. Amma a ganinka ...
Yawaita yin tuba ga Allah da mayar da hakkin ga masu shi da nisantar sabon Allah
A cikin wannan dare ne mala'iku ke sauka a saman duniya domin amsa bukatar bayin Allah masu ibada a cikin ...
Dan Majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Daura, Nasir Yahaya ya kaddamar da rabon tallafin kudi a harabar ofishin sa da ...
Gyaran zuciya shi ne mutum ya wanke ta sarai kar ya bar lam'a ko daya domin ya rabauta da gara6asar ...
Mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da rage yawan raka'o'in sallar Taraweeh daga 20 zuwa 10 a Azumin Ramadan din ...
Babu buda baki, Itikafi an kuma rage yawan raka'o'in Taraweeh a masallatan Makka da Madinah
Bugu da kari, watan Ramadan yana dauke da muhimman abubuwa na tarihin addinin musulunci masu tasiri a rayuwar Musulumi baki ...