RAMADAN: Gwamnati ta rage yawan lokacin aiki a ma’aikatun gwamnatin Kebbi
A wasikar Hafsat ta ce gwamnan jihar Kebbi Nasir Idris ya amince da rage yawan lokacin aiki na ma'aikatan gwamnati ...
A wasikar Hafsat ta ce gwamnan jihar Kebbi Nasir Idris ya amince da rage yawan lokacin aiki na ma'aikatan gwamnati ...
Malaman Musulunci sunyi ittifaƙi cewa, wajibi ne a kan wanda yasha azumi a cikin watan Ramadan yayi gaggawar ramawa kafin ...
Shugaban ya alaƙanta wannan nasara da haɗin kai na mambobin majalisar gudanarwar da sauran shugabanni na shiyyoyin ƙasar nan.
Gwamnati na ƙara kira ga makarantu da su bi waɗannan ƙa’idoji da aka shimfiɗa domin tabbatar da an taimaka wa ...
"Gwamnati za ta mai da hankali wajen ganin shirin ya amfani mabukata a wannan wata mai Albarka na Ramadan.
"Binciken da muka gudanar ya nuna cewa magidancin cikin fushi ya dauki sanda ya make matarsa inda nan take ta ...
“A ko wani ramadan, na kan kai ziyara ta hadin kai, tare da yin azumi da al’ummar Musulmi a fadin ...
Wannan kira na cikin wata sanarwa da mai ba da shawara ga masarautar Sakkwato, Sambo Junaidu, ya fitar a ranar ...
Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Ya ku jagororin mu masu daraja, masu girma! Ku sani, kyauta ...
Al-Ghamdi ya jaddada aniyar Masarautar na karfafa hadin gwiwa da Najeriya a bangarori da dama, musamman a harkokin jin kai ...