Ƙungiyar ASUU ta bai wa gwamnatin Jigawa wa’adin makonni 2 ko ta tsunduma yajin aiki, ta bayyana dalilanta
Sai dai gwamnatin jihar Jigawa ta ce wa’adin da ASUU ta bayar ya samo asali ne daga rashin kyakkyawar sadarwa
Sai dai gwamnatin jihar Jigawa ta ce wa’adin da ASUU ta bayar ya samo asali ne daga rashin kyakkyawar sadarwa
Sabuwar buƙatar ta Agbonayinma ta zo ne a daidai lokacin da harkokin siyasar Najeriya ke ƙara karkata zuwa shirye-shiryen babban
Shugaba Tinubu ya ce Najeriya ta yi babban rashi na wani fitaccen shugaban gargajiya, wanda za a yi kewar shawarwarinsa ...
Kwana uku bayan rasuwar mahaifinsa, wato a ranar 16 ga Disamba 1980, aka zaɓi Muhammad-Sani a matsayin wanda zai gaji ...
A baya, Wike ya bayyana cewa zai taimaka wajen ganin Tinubu ya samu kuri’u daga Jihar Rivers da kuma Abuja ...
Shugaban hukumar, Ola Olukoyede, ne ya bayyana hakan a Abuja a ranar Litinin yayin wani taron manema labarai.
Ƙungiyar, ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Sheikh Jamilu Abubakar Albani, ta ce a madadin ƙananan hukumomin jihar 23, za ta ci gaba
“Ba mu zaɓi APC ba ne domin ta kama shugabanninmu. A wannan karon, ƙuri’unmu za su tafi ne ga waɗanda ...
An ce ana tura wasu daga cikin waɗannan marasa lafiya zuwa asibitin daga wasu asibitoci daban-daban a faɗin Jihar Katsina.
“A matsayinta na gwamnati, alhakinmu ne mu dawo da martabar Jihar Kaduna a duniyar wasanni,” in ji Gwamna Sani.