CBN ya bai wa bankuna da kamfanonin fasaha masu hada-hadar kuɗi umarnin bayyana ainihin mamallakansu
A cewar CBN, cibiyoyin da abin ya shafa dole ne su ɗauki dukkan matakan da suka dace domin tabbatar da ...
A cewar CBN, cibiyoyin da abin ya shafa dole ne su ɗauki dukkan matakan da suka dace domin tabbatar da ...
A wata sanarwa da ya fitar, gwamnan ya ce nan take ya jagoranci wani muhimmin taro da Gwamna Oyebanji da ...
Idris ya yaba wa majalisar sarakunan na ƙarƙashin mai alfarma sarkin musulmi, Sa’ad Abubakar, kan irin gudunmowar da yake bayarwa
Rundunar ‘yan sanda ta ce waɗanda ake zargin an kama su ne bayan samun bayanan sirri tare da kai samame ...
Sauran sun haɗa da: Surajo Abubakar na Dogon Daji da Nasiru Hakilu daga ƙauyen Adabka dukkaninsu daga ƙaramar hukumar
Ana gudanar da waɗannan shari’u ne a daidai lokacin da matsalar rashin tsaro ke ci gaba da ƙamari a Najeriya, ...
Mutuwar Rabe Abubakar ta sake jaddada irin ƙalubalen tsaro da al’umma ke fuskanta duk da ƙoƙarin magance matsalar tsaro.
Baamlong ya ce gwamnati ta dauki matakan dauke yaduwar cutar musamman ta fannin kara yawan wuraren killace masu fama
Wannan matsala ta hana manoma da dama zuwa gonakinsu, lamarin da ya kara jefa al'ummomin karkara cikin talauci tare da ...
Gwamnan ya bayyana cewa an ware wa aikin Naira biliyan 34 kuma tuni aka tanadi kuɗin da ake buƙata domin ...