Ƴan bindiga sun yi garkuwa da wani fasto da wasu mabiyansa a jihar Benuwai
Haka kuma, ya buƙaci jami'an tsaro da gwamnatin jihar Benuwai da kuma gwamnatin tarayya kan su gaggauta ɗaukar matakin ceto
Haka kuma, ya buƙaci jami'an tsaro da gwamnatin jihar Benuwai da kuma gwamnatin tarayya kan su gaggauta ɗaukar matakin ceto
Ahmed Isah ya bayyana hakan ne a wani shirin Brekete Family da wani ɓangare nasa ya bazu sosai a shafukan ...
Idan ba a manta ba, tsohon Sanata Shehu Sani ne ya doke Zailani a zaɓen fidda gwani na kujerar Sanatan ...
Ministan ya yi wannan kiran ne a ranar Talata a wurin Babban Taron Masu Ruwa da Tsaki na Maɗaba'u na ...
Buƙatar dai ta biyo bayan hukuncin da kotun ta yanke a ranar 16 ga Yuni na soke belin da ta ...
Baya ga fannin ilimi, Farfesa Gwarzo ya yi fice wajen tallafa wa ayyukan jin ƙai, shirye-shiryen ƙarfafa matasa da ayyukan ...
Harin na zuwa ne a yayin da ɗalibai ke shirin rubuta jarrabawar NECO wanda ya jawo firgici a yayin da ...
ASP Ikoedem ta ƙara da cewa mutanen biyu sun amsa laifinsu na shirya satar ƙaryar domin karɓar kuɗin fansa.
Ƙaddamarwar ta kasance wani ɓangare na ziyarar farko da Uwargidan Shugaban Ƙasar ta kai Jihar Jigawa, inda ta kuma ƙaddamar
A cewarsa, ana iya magance matsalar ta hanyar amfani da magunguna, tiyata ko kuma fasahar haihuwa ta zamani irin su ...