Ma’aikatar ilimi ta ƙasa ta ƙaryata labarin kai hari FGGC Monguno, ta jaddada aniyar gwamnati ta kare ɗalibai
Ya bayyana cewa makarantar FGGC Monguno na ƙarƙashin ingantaccen tsaro domin tabbatar da kare ɗalibai, ma'aikata da kadarorin
Ya bayyana cewa makarantar FGGC Monguno na ƙarƙashin ingantaccen tsaro domin tabbatar da kare ɗalibai, ma'aikata da kadarorin
A cewarsa, wannan ƙarin ya samo asali ne sakamakon kuɗaɗen harajin da ake samu daga fannin ɗanyen mai da kuma ...
Wannan ba shi ne karo na farko da ake kama wadanda ake zargi da manyan laifukan tsaro yayin da suke ...
Da yake ba da magana a gaban kwamitin, Mista Ahmed ya ce Ma'aikatar Harkokin Waje ba ta taɓa amincewa da ...
Waɗanda aka ceto, waɗanda suka haɗa da maza, mata da yara, an miƙa su ga shugabannin al'umma kafin daga bisani ...
A ranar Litinin, rikicin tsakanin Amurka da Iran ya shiga dare na goma a jere, inda bangarorin biyu ke ci ...
Ya ce Najeriya tana da dimbin albarkatun lithium da kuma kyakkyawan yanayin kasuwanci da zai bai wa masu zuba jari ...
Haka kuma, Injiniya Julius Oloro ya zama Babban Darakta na Cibiyar Kera Injinan Noma ta Ƙasa (NCAM) da ke Kwara, ...
Ya ce Gbajabiamila ya isa hedikwatar hukumar da misalin ƙarfe 3:00 na rana, inda ya ba da bayanansa tare da ...
A madadinsa, gwamnati ta ɓullo da sabon tsarin shekaru 12 na karatu daga firamare zuwa kammala sakandare kafin shiga jami'a.